DCL Hausa
May 26, 2025 at 06:42 PM
Wani abu mai hatsari ya fashe a kusa da barikin soji ta Mogadishu da ke birnin tarayyar Nijeriya Abuja
A sakon da ta wallafa a shafinta na Facebook, rundunar sojojin Nijeriya ba ta yi karin haske ba, sai dai ta ce an shawo kan lamarin.
https://www.facebook.com/share/p/16g6mhZxgJ/
👍
1