
Intizarul Mahdi
May 23, 2025 at 03:55 AM
📸 *SALATI* | _Mafificin lokuta a ranar Juma'a shi ne bayan la'asar, a lokacin anso a yawaita salatin Annabi (S.A.W.W) da cewa: "Allahuma Salli Ala Muhammad Wa Aali Muhammad Wa Ajjil Farajahum."_
_Du'a'u Nudba -_
_Ziyarar Imam (Ajf) -_
_Du'a'u Ahad -_
_Muna roƙon a karanta Suratul Fatiha a wannan rana ga Shahidanmu da Muminai da ake zalunta a duk fadin duniya da addu'o'i na musamman ga jaruman al'ummar Falasɗinu._
#adriknayamaula #al'ajalYaHujjatallah
#allahummaajjilfarajaaalimuhammad
📱 https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20

❤️
👍
9