Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
May 23, 2025 at 06:05 PM
📸 _"...A zantukanmu da kalamanmu da rubuce-rubucenmu a jaridu, da kuma shafuffuka na yanzu (da ake) zamanin ‘internet’, da kuma waƙoƙi da ire-irensu, duk a riƙa tunatar da al’umma, a faɗakar da ita kan abin da ke faruwa a al’ummar Falasɗinu, ya zama ya shafe mu gaba dayan mu."_ SHEIKH IBRAHEEM ZAKZAKY (H) | 12/04/2023 / 21/09/1444H 📱https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20
Image from Intizarul Mahdi: 📸 _"...A zantukanmu da kalamanmu da rubuce-rubucenmu a jaridu, da kum...
❤️ 👍 12

Comments