Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
May 27, 2025 at 05:07 AM
📸 _Muna mika jajenmu ga Imamin zamaninmu maulana Sahibul Asr (AJF) da Jagoran mu Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) da sauran muminai na shahadar Imam na tara, ɗan Imam Rida babul Ijaba, Abu Ja'afar as-Sani, Taƙiyyul Jawad, al-Ƙani Imam Jawad (A.S) Jawadul A'imma - a rana mai kamar ta yau 29 ga watan Zul-Ƙa'ada Shekara ta 220 bayan hijirar Manzon Rahama (S.A.W.W) a garin Baghdad dake Ƙasar Iraƙi._ WAAIMAMA #imamjawad #attaƙi 📱https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20
Image from Intizarul Mahdi: 📸 _Muna mika jajenmu ga Imamin zamaninmu maulana Sahibul Asr (AJF) da...
😢 👍 ❤️ 22

Comments