
Intizarul Mahdi
May 30, 2025 at 04:19 AM
📸 *DU'A'U NUDBA* | _Ana so a karanta Du'a'u Nudba a duk ranakun idoji [Juma'a, Fidr, Ahad, Ghadeer] don juyayin rashin Imamin zamaninmu maulana Sahibul Asr (AJF) a cikin mu, da begen Allah Ta'ala ya gaggauta bayyanarsa don ya cika hadafin halitta._
_Du'a'u Zamanul Ghaiba -_
_Ziyaratu Nahiya -_
_Ziyarat Aali Yaseen -_
_Muna roƙon a karanta Suratul Fatiha a wannan rana ga Shahidanmu da Muminai da ake zalunta a duk fadin duniya musamman raunanar al'ummar Falasɗinu._
#adriknayamaula #al'ajalYaHujjatullah
#allahummaajjilfarajaaalimuhammad
📱 https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20

❤️
👍
🙏
8