Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
June 3, 2025 at 05:19 AM
📸 “Na sha faɗa cewa, wasu mutane suna cewa wai suma suna buƙatar nasu Khumainin. Nace Ina! Ai shi irin wannan Khumainin guda ɗaya ake samu, ya wadatar. Duk duniyar nan gaba ɗayanta tana buƙatar Khumaini kwara ɗaya ne rak, kuma ta riga ta samu, abin da ya rage mata shine bin tafarkinsa. Bin tafarkinsa bin tafarkin addini sahihi ne. 'Afkar' ɗinsa suna nan har yanzu raye.” #shaikhibraheemzakzaky(H). #imam'sWeek #imamkhumaini #khumainidaya #islam #muslim #abschanneltv #wilayatv #wilayatulhaq #almahdiscoutsnigeria #bbchausa #legit.ngHausa #voahausa #aminiyahausa #nuj #naijanews #dailytrust #nigeriantribune #punchnewspapers #freedomradio #frcn #channelstelevision #nta #arewa24 📱 https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20
Image from Intizarul Mahdi: 📸 “Na sha faɗa cewa, wasu mutane suna cewa wai suma suna buƙatar nasu...
❤️ 👍 🙏 9

Comments