
Intizarul Mahdi
June 3, 2025 at 09:11 AM
📸 "Saƙon Imam (Ƙ.S) ya yi ta amfani da kalmar 'Mustad'afin' (wato raunana da ake zalunta), raunanan mutane na ko'ina, ba a ce maka waɗanda ake zalunta din Musulmi kawai ba, Musulmi ne ko Kirista, zalunci bashi da kyau a kan kowa. Ba a goyon bayan zalunci akan kowa."
#sheikhibraheemzakzaky(H) | Imam's Week 2022
#imam'sWeek #imamkhumaini #khumainidaya #islam #muslim #abschanneltv #wilayatv #wilayatulhaq #almahdiscoutsnigeria #bbchausa #legit.ngHausa #voahausa #aminiyahausa #nuj #naijanews #dailytrust #nigeriantribune #punchnewspapers #freedomradio #frcn #channelstelevision #nta #arewa24
📱 https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20

❤️
👍
7