Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
June 4, 2025 at 05:09 AM
📸 _"Shi Imam [Khumaini (Ƙ.S)] fa yana nan da rai, fikirorinsa sune abin da ya rage wa wannan al’umma ta karɓa, kuma fikirarsa ba kawai ga al’ummar Musulmi bane, ga kowa da kowa ne, ga ‘humanity’ ne gaba ɗaya. Ko da ma mene ne addininka, ai ba wanda yake son zalunci ko? Kuma kowa yana son adalci ko? Yauwa, to fikirar Imam fikira ce ga kowa da kowa. Kuma duk inda wanda ake zalunta yake to mu muna tare da shi kuma muna tausaya masa.”_ #sheikhibraheemzakzaky(H) #imam'sWeek #imamkhumaini #khumainidaya #islam #muslim #abschanneltv #wilayatv #wilayatulhaq #almahdiscoutsnigeria #bbchausa #legit.ngHausa #voahausa #aminiyahausa #nuj #naijanews #dailytrust #nigeriantribune #punchnewspapers #freedomradio #frcn #channelstelevision #nta #arewa24 📱 https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20
Image from Intizarul Mahdi: 📸 _"Shi Imam [Khumaini (Ƙ.S)] fa yana nan da rai, fikirorinsa sune ab...
❤️ 👍 15

Comments