
Intizarul Mahdi
June 5, 2025 at 04:11 PM
🌙 *AYYUKAN DAREN ARFAT*
🔸 *ZIYARA* — _Ana so a ziyarci Imam Husaini (A.S) da ƙasar Karbala a wannan daren._
🔹 *DU'A* — _Ana so ayi waɗannan addu'o'in a wannan dare_
• اللَّهُمَّ يَا شَاهِدَ كُلِّ نَجْوَىٰ...
• اَللَّهُمَّ مَنْ تَعَبَّا وَتَهَيَّا...
🔸 *TASBIHI* — _A wannan daren ana so mutum ya yi tasbihin sau dubu (x1000)_
• سُبْحَانَ ٱللَّهِ قَبْلَ كُلِّ أَحَدٍ، وَسُبْحَانَ ٱللَّهِ بَعْدَ كُلِّ أَحَدٍ...
🔰 _Daren Arfa, dare ne mai albarka, kuma daren ganawar bawa da Ubangijinsa, daren mai neman biyan buƙatu, tuba a cikinsa karɓaɓɓe ne, addu'a a wannan daren abin amsawa ne. Wanda ya yi aikin ibada a wannan dare yana da ladar ibadar shekara 170._
🔰 _A duba littafan ibada irin su Mafateehul Jinan, Iƙbalul A'amal, da Diya'us Salihin domin ganin cikakkun ayyukan wannan dare._
#arfat #zulhajj #imamhusain
📱https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20

❤️
👍
🙏
15