
Intizarul Mahdi
June 6, 2025 at 05:20 AM
📸 *ZIYARAT NAHIYA* | _An so a karanta wannan ziyarar a ranakun Juma'a. Sahibul Asr Waz-Zaman (AJF) yana ziyartar kakanshi Imam Husain (A.S) da wannan ziyarar a ranakun Ashura da lokuta na musamman._
_Du'a'u Istighasa -_
_Salatin Annabi (S.A.W.W) -_
_Du'a'u Faraj -_
_Muna roƙon a karanta Suratul Fatiha a wannan rana ga Shahidanmu da Muminai da ake zalunta a duk fadin duniya da addu'o'i na musamman ga jaruman al'ummar Falasɗinu._
#adriknayamaula #al'ajalYaHujjatallah
#allahummaajjilfarajaaalimuhammad
📱 https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20

👍
❤️
6