Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
June 13, 2025 at 04:41 AM
📸 *DU'A'U ZAMANUL GHAIBA* | _An so a karanta wannan addu'a a duk ranar Juma'a a lokacin Ghaibar Imamin zamaninmu maulana Sahibuz Zaman (AJF)._ _Du'a'u Istighasa -_ _Du'a'u Ghareeƙ (Ya Allah ya Rahman ya Rahim ya Muƙallibal Ƙulub Sabbit Ƙulubana Ala Dinik) -_ _Du'a'u Nudba -_ _Muna roƙon a karanta Suratul Fatiha a wannan rana ga Shahidanmu da Muminai da ake zalunta a duk fadin duniya da addu'o'i na musamman ga jaruman al'ummar Falasɗinu._ #adriknayamaula #al'ajalYaHujjatallah #allahummaajjilfarajaaalimuhammad 📱https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20
Image from Intizarul Mahdi: 📸 *DU'A'U ZAMANUL GHAIBA* | _An so a karanta wannan addu'a a duk rana...
❤️ 🙏 👍 8

Comments