
Intizarul Mahdi
June 14, 2025 at 04:56 PM
📸 _"Ali (A.S) ne wasiyin Annabi (S.A.W.W) kuma baya ga Annabi babu mai daraja kamarsa, In wannan ne kake zaginmu a kansa, je ka zage mu, mun faɗa, ba ra’ayinmu bane, I’itiƙadinmu' ne, mun yi imani da shi ne a zuƙatanmu, a kanshi muke rayuwa, a kanshi zamu mutu kuma a kanshi zamu tashi."_
#sheikhibraheemzakzaky(A.S) | Eidul Ghadeer 1435H
#rasululakram #amirulmuninin #alisiradalhak #eidghadeer #eidullahilakbar #wilayaturrasul #wilayatuali #wilayatulimamuzzaman
📱https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20

❤️
🙏
👍
16