
Intizarul Mahdi
June 15, 2025 at 03:52 AM
📸 _Muna jaddada Wilayarmu ga Imamin zamaninmu maulana Sahibuz Asr al-Mahdi (AJF) Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) a wannan rana [Idin] da Manzon Rahama (S.A.W.W) ya nasabta magajinsa, wasiyinsa, shugaban Wasiyai, Imamul Mubin, Ali ibn Abi Talib (A.S) da umurnin Allah Maɗaukakin Sarki, a rana mai kamar ta yau 18 ga watan Zul-Hijja shekara ta 10 bayan hijira a Hijjatul Wada (Hajjin bankwana) a muhallin da ake kira da Ghadeer Khum._
#rasululakram #amirulmuninin #alisiradalhak #eidghadeer #eidullahilakbar #wilayaturrasul #wilayatuali #wilayatulimamuzzaman
📱https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20

❤️
8