
Intizarul Mahdi
June 15, 2025 at 05:15 AM
📸 _"Ranar Ghadeer babban Idi ne, wanda aka ce babu wani Annabi da Allah ya aiko face ya yi Idi da wannan Idin. Kuma Idi ne a ƙasa, Idi ne a sama. Wannan ba bisa haɗari bane. Ba bisa haɗari bane ya zama cewa rannan ne ake kafa ‘Ausiya’.”_
#sheikhibraheemzakzaky(A.S) | Eidul Ghadeer 1443H
#rasululakram #amirulmuninin #alisiradalhak #eidghadeer #eidullahilakbar #wilayaturrasul #wilayatuali #wilayatulimamuzzaman
📱https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20

❤️
7