Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
June 15, 2025 at 09:46 AM
📸 _"...[Ranar 18 ga Zul-Hajji] Annabi Adamu (A.S) ya kafa wasiyinsa Shi’is. Rannan ne Ibraheem (A.S) ya kafa wasiyinsa. Haka ma rannan ne Musa (A.S) ya kafa wasiyinsa. Haka ma rannan ne Isa (A.S) ya kafa wasiyinsa. To ka ga ba zai yiwu ya zama hadari ba kuma ya zama rannan ne kuma wannan Manzon (S.A.W.W) ya kafa nasa.”_ #sheikhibraheemzakzaky(A.S) | Eidul Ghadeer 1443H #rasululakram #amirulmuninin #alisiradalhak #eidghadeer #eidullahilakbar #wilayaturrasul #wilayatuali #wilayatulimamuzzaman 📱https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20
Image from Intizarul Mahdi: 📸 _"...[Ranar 18 ga Zul-Hajji] Annabi Adamu (A.S) ya kafa wasiyinsa S...
❤️ 4

Comments