Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
June 15, 2025 at 02:21 PM
📸 _"Manzon Allah (S.A.W.W) ya ayyana magaji, kuma mun gode Allah da yasa shine muka miƙa Wilayarmu gareshi da magadansa daya bayan daya, har ya zuwa Imamul Asr – Allah ya gaggauta bayyanarsa."_ #sheikhibraheemzakzaky(A.S) | Eidul Ghadeer 2008 #rasululakram #amirulmuninin #alisiradalhak #eidghadeer #eidullahilakbar #wilayaturrasul #wilayatuali #wilayatulimamuzzaman 📱https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20
Image from Intizarul Mahdi: 📸 _"Manzon Allah (S.A.W.W) ya ayyana magaji, kuma mun gode Allah da y...
❤️ 👍 3

Comments