Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
June 15, 2025 at 05:24 PM
📸 _"...Fifikon kasancewa Musulmi, wanda mafi yawan mutane su kuma ba Musulmin bane. Fifikon Imani. Wannan daraja ce bayan daraja._ _..Al’ummar Manzon Rahma (S.A.W.W) wacce ita ce fiyayyiyar al’umma, “Khaira ummatin ukhrijat linnasi.” Sai Allah Ta’ala ya saka mu a cikin wannan al’umma ɗin. Kai - wannan ni’ima bayan ni’ima Malam._ _To, cikin ‘yan al’ummar Annabi ɗin kuma sai Allah ya ƙara mana wani ƙarin fifiko, ya saka mu cikin ‘AHLUL WULAYA’._ _Kowacce ni’ima sai ka ga ta fi wacce take kafinta, domin ni’imar mutum ya zama Ahalin Wilaya shi ne birbishin ya zama Musulmi, saboda kebancewar kebancewa ne.”_ #sheikhibraheemzakzaky(A.S) | Eidul Ghadeer 1443H #rasululakram #amirulmuninin #alisiradalhak #eidghadeer #eidullahilakbar #wilayaturrasul #wilayatuali #wilayatulimamuzzaman 📱https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20
Image from Intizarul Mahdi: 📸 _"...Fifikon kasancewa Musulmi, wanda mafi yawan mutane su kuma ba ...
❤️ 👍 😂 16

Comments