Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
June 16, 2025 at 04:44 AM
📸 _Muna godiya ga Allah Ta’ala da ya karramamu da wannan rana wacce ya ɗauki alƙawarin al’umma kan Wilayar wanda ya walittar, Amirul Muminin da ‘ya’yansa Ma’asumai (A.S). Kuma muna godiya ga Allah da ya sanya cikan addininsa da kammalar ni’imarsa da wilayar Amirul Muminin Ali bin Abi Ɗalib (A.S).”_ #sheikhibraheemzakzaky(A.S) | Eidul Ghadeer 1443H #rasululakram #amirulmuninin #alisiradalhak #eidghadeer #eidullahilakbar #wilayaturrasul #wilayatuali #wilayatulimamuzzaman 📱https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20
Image from Intizarul Mahdi: 📸 _Muna godiya ga Allah Ta’ala da ya karramamu da wannan rana wacce y...
❤️ 🙏 9

Comments