
Intizarul Mahdi
June 16, 2025 at 05:09 PM
📸 _"Wannan lokaci ne na biki, idi ne wajenmu. To, wani bai san Idi bane, in ka tambaye shi Idodi nawa ne? Zai ce maka Idin karamar Sallah da babbar Sallah, an gama. In kace masa Idin Ghadeer fa? Wani abu ne haka nan?."_
#shaheedsayyidahmadibraheemzakzaky
#rasululakram #amirulmuninin #alisiradalhak #eidghadeer #eidullahilakbar #wilayaturrasul #wilayatuali #wilayatulimamuzzaman
📱https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20

❤️
🙏
5