Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
June 21, 2025 at 09:17 AM
📸 _Muna taya Imamin zamaninmu Maulana Imamuz Zaman - al-Mahdi (AJF) da Jagroranmu Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) da sauran muminai murnar nasarar Eidul Mubahala - 24 ga watan Zul-Hijja, ranar da Manzon Rahama (S.A.W.W) yai nasara akan Yahudawan Najran akan yan kure (Mubalara) da suka nema yi da Annabi (S.A.W.W) a shekara ta 60 bayan Hijira._ _A wannan rana Annabi (S.A.W.W) ya taho da diyarsa Sayyida Fatima, Wasiyinsa Imam Ali, da ‘ya’yansu Imam Hasan da Imam Husain (A.S) don yin wannan Mubahalar, a sanda kiristocin Najran suka ga haka sai suka nemi sulhu da yarda za su bada Jizya don sun tabbar da in aka yi Muhahalar halakarsu tazo._ #mubahala #rasulullah #ahlulbait #ahlulkisa #najran #islam 📱https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20
Image from Intizarul Mahdi: 📸 _Muna taya Imamin zamaninmu Maulana Imamuz Zaman - al-Mahdi (AJF) d...
❤️ 🙏 5

Comments