
YAHAYA GADA FX
June 19, 2025 at 08:08 AM
Waɗanda Pi Network ɗinsu yake Tentative su shiga cikin Pi Browser ɗinsu bangaren KYC zasu ga inda aka rubuta "Synchronize Status On Mining App" sai ku taba wajen, gashi nan a hoton farko na zagaye wajen.
Idan kuka taba wajen zai koma "Status Sent" kamar yadda zaku gani a jikin hoto na biyu da aka a zagaye, to idan kuka ga haka shikenan kun kammala sai ku jira su. In Sha Allahu zasu yi approving KYC ɗinku

🙏
1