YAHAYA GADA FX
YAHAYA GADA FX
June 20, 2025 at 05:31 PM
Claiming kaso 30 na abinda ka samu a @blumcrypto zai fara daga ranar listing. Sauran ragowar 70% za'a dinga saki kadan-kadan na tsawon kwanaki 180 (watanni shidda). Zaka iya claiming abinda aka sake maka a kowane lokaci (bayan 30%), amma abinda yayi saura za'a kona shi gaba daya. Suka ce, idan baka so a kona BLUM dinka, zaka jira bayan kwanaki 180 za'a sake sauran 70 percent, sai kayi claiming ba tare da wani penalty ba. Misali, bayan kwana 10 da yin listing sai kayi claiming abinda aka sakar maka, to za'a kona sauran Blum dinka da suka saura na 170 days.
Image from YAHAYA GADA FX: Claiming kaso 30 na abinda ka samu a @blumcrypto zai fara daga ranar l...

Comments