
YAHAYA GADA FX
June 21, 2025 at 10:12 AM
Idan kasan baka yi verification na Humanity protocol ba, kayi kokari kayi yau kafin 11:59 na safiya. Ana kyautata zaton yau zasu yi snapshot.
✨ Idan wayar ku taki daukar verification application, kuyi da wayoyin yan uwa ko abokanku. Kuna bukatar waje mai haske sosai (kamar hasken rana) Idan zaku yi verification.
✨ Idan kunyi verification a baya amma har yanzu cikin wayar ku yana nuna muku baku yi, kuma idan kuna son kara yi yana nuna muku kunyi abaya. Kuyi a wata wayar, ko kuma kuyi clearing catch na wayarku, sai ku kara gwadawa ko zai yi a wayar ku.
