
IMAM HANIF
May 24, 2025 at 06:18 AM
*DAGA TASKAR MANZON ALLAH*(ﷺ)
26th-11-1446/24th-05-2025
Maudu'i: Hukuncin yabon mutum a gaban sa. 7 cikin 8
°°°°°°°° °°°°°°°°°°°
Wani mutum ya miƙe yana yabon wani sarki daga cikin sarakuna, Sai Miƙdaad (R.A) ya ɗibi ƙasa yana watsa masa, kuma yace Manzon Allah(ﷺ) ya umarce su da haka"
(Amma malamai suka ce watsa ƙasa ba dole bane, halal ne, kawai so ake su daina su kama sana'a kamar kowa)
```《Saheehu Muslim;3002》```
*IMAM HANIF*
❤️
😢
2