PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
June 18, 2025 at 03:17 PM
Atiku ya yi kakkausar suka kan kashe-kashen Binuwai ------------- PREMIUM TIMES ta rawaito yadda ‘yan ta’adda suka kai hari a ranar Juma’a inda suka farmaki sansanin ‘yan gudun hijira a garin Yelwata da ke ƙaramar hukumar Guma inda suka kashe mutane 100. https://snip.ng/purii
Image from PREMIUM TIMES HAUSA: Atiku ya yi kakkausar suka kan kashe-kashen Binuwai ------------- PREM...

Comments