
PREMIUM TIMES HAUSA
June 19, 2025 at 11:38 AM
LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA
19 ga watan Yuni, 2025.
-----------------------------------
Rundunar sojin Najeriya ta ƙaryata zargin jami'anta da hannu wajen kisan ƙiyashi a jihar Benuwai
https://snip.ng/brfEc
----------------
Rundunar sojin Najeriya ta raunata jagoran ISWAP bayan wani lugudan wuta ta sama a Sambisa
https://snip.ng/PyYwd
----------------
ZAZZABIN LASSA: An samu kari a yawan mutanen da cutar ke kashewa fiye da yawan da aka samu a shekarar 2024 - NCDC
https://snip.ng/vStta
---------------
China ta jinjina wa ƙasashen Larabawa 21 kan neman kawo ƙarshen rikicin Isra’ila da Iran
https://snip.ng/xODec
-----------------
Ma'aikatar noma ta yi ƙarin haske kan " 'yin addu'a da azumi" domin kawo ƙarshen yunwa a Najeriya
https://snip.ng/JaaEE
---------------
AMBALIYAR MOKWA: Akwai mutum 700 da ba ga gawarsu ba har yanzu
https://snip.ng/urhrP
---------------
Sani Sidi da dubban magoya bayansa sun tsunduma APC a Kaduna, sun yi sallama da PDP
https://snip.ng/xZpsC
---------------
Ba wanda ya isa ya tilasta wa Tinubu zaɓar wani a matsayin mataimakinsa - Saleh Zazzaga
https://snip.ng/QBXSt
----------------
Duk da goyon bayan Tinubu, Ƴan APC a Arewa maso gabas sun shata layin nuna adawa da ya yunƙurin sutale Shettima a 2027
https://snip.ng/LHFWS
---------------
PREMIUM TIMES za ta gudanar da taron tattaunawa kan aikin yi a Najeriya a ranar Alhamis
https://snip.ng/xhPtt
----------------
Tattalin arziƙin Najeriya na fuskanta barazana sakamakon yaƙin Isra'ila-Iran - CPPE
https://snip.ng/siTUW
---------------
Burin maharan da suka yi kisa a Binuwai shine su kawo tsaiko ga harkokin noma a bana - Gwamna Alia
https://snip.ng/OGuJI
-------------------------------------
Za ku iya bibiyarmu ta shafukanmu na sada zumunta domin samun sahihan labarai da zarar sun faru:
FACEBOOK:
https://www.facebook.com/premiumtimeshausa?mibextid=ZbWKwL
----------------------------
INSTAGRAM:
https://www.instagram.com/premiumtimehausa?igsh=dTN6cHRraGU4dGxv
----------------------------
TIKTOK:
https://www.tiktok.com/@premiumtimeshausa?_t=8qzpvtgWRfh&_r=1
----------------------------
X (TWITTER):
https://x.com/PTimesHausa?t=KhhVwZ-qoSwrcqgV8VhhVA&s=09
----------------------------
WHATSAPP CHANNEL:
https://whatsapp.com/channel/0029VaqMBQRChq6PizQ4KV2e
