
PREMIUM TIMES HAUSA
June 20, 2025 at 01:16 PM
LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA
20 ga watan Yuni, 2025.
-----------------------------------
Al'ummar Kano sun fitar ɗangon tarbar gwamnan Kano bayan dawowarsa daga aikin Hajji
https://snip.ng/HbsTu
--------------
ZARGIN SUTALE SHETTIMA: Faɗar sunan Shettima ya saɓa wa ƙa’ida idan ana maganar takarar Tinubu a 2027 - Mustapha Salihu
https://snip.ng/sfQds
------------------
Jami’ar Ahmadu Bello, ABU, ta fidda sabon tsarin saka kaya ga daliban jami’ar
https://snip.ng/pirRI
---------------------
HAJJIN 2025: NAHCON ta bayyana ƙwararan dalilan da suka jawo jinkiri wajen jigilar alhazai zuwa gida
https://snip.ng/TcxvV
-----------------
Rundunar 'yan sanda ta gargaɗi jami'anta kan sa takunkumin rufe fuska a yayin da suke bakin aiki
https://snip.ng/IktFb
----------------
SOKOTO: A shirye muke mu tattauna da yin sulhu da 'yan ta'adda don samar da zaman lafiya - gwamna Aliyu
https://snip.ng/hSzmI
-----------------
Dalilin da ya sa ake samun tafiyar hawainiya a Jigilar dawowa da alhazai gida Najeriya - NAHCON
https://snip.ng/hCjaP
--------------
Lallai ne a kama waɗanda suka aikata kisan kiyashi a Benuwai - Tinubu ga jami’an tsaro
https://snip.ng/RvmTt
----------------
Rundunar sojin Najeriya ta ƙaryata zargin jami'anta da hannu wajen kisan ƙiyashi a jihar Benuwai
https://snip.ng/brfEc
----------------
Sani Sidi da dubban magoya bayansa sun tsunduma APC a Kaduna, sun yi sallama da PDP
https://snip.ng/xZpsC
----------------
AMBALIYAR MOKWA: Akwai mutum 700 da ba ga gawarsu ba har yanzu
https://snip.ng/urhrP
-----------------
ZAZZABIN LASSA: An samu kari a yawan mutanen da cutar ke kashewa fiye da yawan da aka samu a shekarar 2024 - NCDC
https://snip.ng/vStta
------------------
Rundunar sojin Najeriya ta raunata jagoran ISWAP bayan wani lugudan wuta ta sama a Sambisa
https://snip.ng/PyYwd
-------------------------------------
Za ku iya bibiyarmu ta shafukanmu na sada zumunta domin samun sahihan labarai da zarar sun faru:
FACEBOOK:
https://www.facebook.com/premiumtimeshausa?mibextid=ZbWKwL
----------------------------
INSTAGRAM:
https://www.instagram.com/premiumtimehausa?igsh=dTN6cHRraGU4dGxv
----------------------------
TIKTOK:
https://www.tiktok.com/@premiumtimeshausa?_t=8qzpvtgWRfh&_r=1
----------------------------
X (TWITTER):
https://x.com/PTimesHausa?t=KhhVwZ-qoSwrcqgV8VhhVA&s=09
----------------------------
WHATSAPP CHANNEL:
https://whatsapp.com/channel/0029VaqMBQRChq6PizQ4KV2e
