PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
June 21, 2025 at 11:12 AM
LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA 21 ga watan Yuni, 2025. ----------------------------------- Tinubu ya kaddamar da ayyukan cigaba a Kaduna, ya ce 'Uba Sani ya zama garnakaki, abin alfahari ga kowa har da shi' https://snip.ng/CFPLa ------------------ Sojoji sun kashe 'yan ta'adda 6,260, sun ceto mutum 5,365 a Najeriya https://snip.ng/WEJRt ----------------- Ba za a yi ziyar ibada kasar Isra'ila ba sai an gama rikicin Iran da Isra'ila - Gwamnatin Najeriya https://snip.ng/JTndY ---------------- 2027: AKWAI SAURAN RINA A KABA: fadar shugaban Kasa ta ce sai Tinubu ya damki tikitin takararsa a hannu sannan zai fadi wanda zai yi masa mataimaki https://snip.ng/YxEDl ----------------- Gwamnatin Katsina ta tabbatar da kashe ‘yan bindiga 12 da ƙwace shanun da suka sata https://snip.ng/dubfK ----------------- Ƙasar China ta sanar da shirin janye haraji ga ƙasashen Afirka masu sha’awar shigar da kaya ƙasar https://snip.ng/GmELU ------------------ Ƙasar Saudiyya za ta haƙa rijiyoyin burtsatse 78 masu aiki da hasken rana a Najeriya https://snip.ng/NdGgB ------------------ Jami’ar Ahmadu Bello, ABU, ta fidda sabon tsarin saka kaya ga daliban jami’ar https://snip.ng/pirRI ----------------- ZARGIN SUTALE SHETTIMA: Faɗar sunan Shettima ya saɓa wa ƙa’ida idan ana maganar takarar Tinubu a 2027 - Mustapha Salihu https://snip.ng/sfQds ------------------ Al'ummar Kano sun fitar ɗangon tarbar gwamnan Kano bayan dawowarsa daga aikin Hajji https://snip.ng/HbsTu -------------- ZARGIN SUTALE SHETTIMA: Faɗar sunan Shettima ya saɓa wa ƙa’ida idan ana maganar takarar Tinubu a 2027 - Mustapha Salihu https://snip.ng/sfQds ------------------ Jami’ar Ahmadu Bello, ABU, ta fidda sabon tsarin saka kaya ga daliban jami’ar https://snip.ng/pirRI ------------------------------------- Za ku iya bibiyarmu ta shafukanmu na sada zumunta domin samun sahihan labarai da zarar sun faru: FACEBOOK: https://www.facebook.com/premiumtimeshausa?mibextid=ZbWKwL ---------------------------- INSTAGRAM: https://www.instagram.com/premiumtimehausa?igsh=dTN6cHRraGU4dGxv ---------------------------- TIKTOK: https://www.tiktok.com/@premiumtimeshausa?_t=8qzpvtgWRfh&_r=1 ---------------------------- X (TWITTER):  https://x.com/PTimesHausa?t=KhhVwZ-qoSwrcqgV8VhhVA&s=09 ---------------------------- WHATSAPP CHANNEL: https://whatsapp.com/channel/0029VaqMBQRChq6PizQ4KV2e
Image from PREMIUM TIMES HAUSA: LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA 21 ga watan Yuni, 2025. ------------------...

Comments